Testo Kala Kala - Namenj
Testo della canzone Kala Kala (Namenj), tratta dall'album The North Star
Namenj ne
Kuma naku ne
(Don Adah)
Idan kika bari na aure ki
Zaki sha mamaki
Zan dinga faranta miki
Baza na so ki yi kuka ba
Idan kika bari na aure ki
Zaki sha mamaki
Zan dinga faranta miki
Baza na so ki yi kuka ba
Kauna kala-kala
Kulawa kala-kala
Soyayya kala-kala
Zan dinga baki yanmata
Kauna kala-kala
Kulawa kala-kala
Soyayya kala-kala
Zan dinga baki yanmata
Ki bani koko da kosai
Don son shi nake sosai
Nasan kina da tausai
Tuwo sai da taushe
Ina son ki yau da gobe
Kin shiga rai ko babu zabe
Comment tu t'appelles
Je m'appelle namenj
Idan kika bari na aure ki
Zaki sha mamaki
Zan dinga faranta miki
Baza na so ki yi kuka ba
Idan kika bari na aure ki
Zaki sha mamaki
Zan dinga faranta miki
Baza na so ki yi kuka ba
Kauna kala-kala
Kulawa kala-kala
Soyayya kala-kala
Zan dinga baki yanmata
Kauna kala-kala
Kulawa kala-kala
Soyayya kala-kala
Zan dinga baki yanmata
Baza naso kiyi kuka ba
Yar gatan raina
Ki shimfida mana tabarma
Muyi tadin alfarma
Ba zaki so nayi kuka ba
Yar gata guna
Mu ba ruwan mu da yan gulma
Muyi taku na girma
Idan kika bari na aure ki
Zaki sha mamaki
Zan dinga faranta miki
Baza na so ki yi kuka ba
Idan kika bari na aure ki
Zaki sha mamaki
Zan dinga faranta miki
Baza na so ki yi kuka ba
Kauna kala-kala
Kulawa kala-kala
Soyayya kala-kala
Zan dinga baki yanmata
Kauna kala-kala
Kulawa kala-kala
Soyayya kala-kala
Zan dinga baki yanmata
Kauna kala-kala
Soyayya kala-kala
Kulawa kala-kala
Zan dinga baki yanmata
Kauna kala-kala
Bege kala-kala
Soyayya kala-kala
Zan dinga baki yanmata
Bazan taba saki kuka ba, kuka ba
Bazan taba saki kuka ba, kuka ba
Bazan taba saki kuka ba, kuka ba
Bazan taba saki kuka ba, kuka ba
Credits
Writer(s): Don Adah, Ali Namanjo
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
Disclaimer:
i testi sono forniti da Musixmatch.
Per richieste di variazioni o rimozioni è possibile contattare
direttamente Musixmatch nel caso tu sia
un artista o
un publisher.