Testo Dama - Namenj feat. Hamisu Breaker
Testo della canzone Dama (Namenj feat. Hamisu Breaker), tratta dall'album Dama
Baby Ina kwana
Baby Ina gajiya
Shin kin tashi lafia
Rabin raina
Soyayya da kafiya
Nake miki kin jiya
Tabbas kin iya soyayya
Rabin raina
Daama da ke na fara haduwa da Na yi aure tuntuni
Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni
Daama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni
Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni wayyo
Soyayya na da dadi
Lobayya na da dadi
Amma dake tafi dadi wayyo
Soyayya na Da dadi
Lobayya na da Dadi
Amma dake tafi dadi wayyo
Daama zaki yarda da duk batunsa na soyayyane
Kema ki amince da kuddirinsa na alhairi ne
Wanda tasiri ne
A zuciya ki zaune
Ya baki zuciya tai duka kyauta autar ma
Zan so ki bi yarda
Ki gaya masa kin ragi tsada
Ni batun na jaddada ki gwada min zaki mutulta
Ki dakata kiji yanmata
A yau bikinku muke fata
Mun shaida kun zama yan gata
Ki tausawa ma sa raina
Kaunarki ta kama ni tun farko
Ni fatana ni da ke muyi karko
Aurenmu da ni da ke yai karko
Mu haifi yaya ma su albarka
Daama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni
Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni
Daama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni
Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni wayyo
Soyayya na da dadi
Lobayya na da dadi
Amma dake Tafi dadi wayyo
Soyayya na da dadi
Lobayya na da dadi
Amma dake tafi dadi wayyo
Soyayya dadi
Soyayya dadi
Soyayya dadi
Soyayya dadi
Credits
Writer(s): Hamisu Yusuf, Ali Namanjo, Ademola Tarka
Lyrics powered by www.musixmatch.com
Link
Disclaimer:
i testi sono forniti da Musixmatch.
Per richieste di variazioni o rimozioni è possibile contattare
direttamente Musixmatch nel caso tu sia
un artista o
un publisher.